Data Analysis and Visualization

Karatun Binciken Bayanai da Zanen Bayanai Overview Wannan karatu na makonni takwas (8) an tsara shi domin koyar da mahalarta dabarun binciken bayanai da zanen bayanai (Data Analysis da Visualization) ta amfani da kayan aiki na zamani kamar Excel, Power…